Hakuri a Rayuwa, matakin hakuri.

 


Hakuri a rayuwa abune Mai muhimmanci garemu muzamto masu hakuri don cimma burikanmu na rayuwa , Babu wani nasara dazaka samu saika dauki Hakuri yazamo maka riga da Wanda.

Iyan uwana maza da mata cikin wannan takaitaccen rubutu nakeso na kawo mana bayani kan hakuri da muhimmancinsa garemu ga rayuwar mu damu kasance masu hakuri  gameda sanin irin  illa da rashin hakuri ke jawo mana muke kasa cimma nasara a rayuwa kuma  kullum muke Kara shiga damuwa a wasu lokutan muke kamuwa da cutuka irin wadda rashin hakurin ke haifarwa misali ; yawan tunani marasa amfani da tuzura jiki zuwa GA ayyukan wadda yake aika Sako ga ruhin jiki ko zuciya, aduk lokaci da nasaranka ta kusa tunkaranka zaka sami sanani a wannan wurin to idan ka daure a wannan gabar to zakayi nasara Ako wane yanayi na rayuwa.  

Babu  mutum kwaradaya daya Zama wane wadda baiyi hakuri da rayuwaba.

hakuri ya shafi ban garori da dama wadda zaka dama hakuri ka shasu.

Hakuri da  abokan Zama kamar makoshi, aboki ko abokiya iyaye harkan sana a kasuwanci mu amala da jama a dole saikayi hakuri. wurin aiki wani zai bata maka rai wani ya zageka dole kayi hakuri, musani ba lallene a rayuwa kowa saiya yabakaba wani zaka burgeshi wani kuma duk abinda kake dashi ilimi dukuiya     bazaka taba burgeshiba kuma haka kaidinma zaka zauna a wani wuri da jama a kokai daya dole saikayi hakuri da matarka iyaiyanka wajen basu tarbiya haka suma yaran su zamto masu hakuri da iyayensu wajen yi musu biyayya mata itama saitayi hakuri wajen yin biyayya ga maijinta da tarbiyar iyaiya da makamantar su.

dole muyi hakuri malamin kake mokoyarwa ko dalibi dole sai an daure ayi nasara. koyan aiki kake sana a kake.

Allah yace"Yana Tareda masu yin hakuri" to donme bazamuyi hakuriba.

don Allah ya somu.

kamun ka koyi Hakuri da kowanne fanni na rayuwa Akwai bukatan kasan abinda zakayi Hakuri a kansa kuma kasan abinda bazakayi hakuri a kansaba wannan shima bayanine wadda zamu zo kansa a wannan shafin.

misali;

sayar da  Sallah azumi zakka da makaman nauika na ibada sai masu hakuri ke yinsu. masu yin hakuri sunada wani matsayi Mai girma kuma a rayuwa sunayin rinjaye bayan nasara.

masu hakuri duniya da lahira sune wadda suke samun kaso mafi yawa na lada da nasara.

shawari ne Naga yadace bamu gameda rayuwa Akwai abubuwa da muke fuskanta a rayuwa a yau wadda idan mutum bayi hakuri ba rayuwarsa bazata kyautataba. kuma bayan ma hakuri Akwai juriya da sa jiki kan lamura,

wasu mutane kasala na sakasu kin aiki da zasuyi nasara a rayuwa.

Comments

Popular posts from this blog

The Rising Shadows: My Prophecies for Blades of the Void

PAWS Token: A Promising Project Launching on TON Blockchain

Dabarun fara Trading coins don kaucewa asara.