Wannan Yanar gizo na dauke Ilimomi na zamani, fassaran mafarkai, magungunan gargajiya, da harkan cryptocurrency.
Sirrin samun farinjin jama a.
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
-
Assalamu alaikum iyan uwa yau inaso nai muku karin haske gameda farin jini da me
ake nufi da farin jini da addu a mai tasiri na samun farin jini cikin al uma da
harkokin kasuwancinka. Hakika kasani ko ki sani farin jini shine haskakuwa cikin
mutane kota hanyar labarinka ko kyan ka /ki kodai iya aikinka.
Wasu kan samu
farin jini ta tsabar kyan sura da kyawun halitta da Allah subhanawu wataalah
yaimusu wadda hakan yasa basa bukatuwa da wani sirri na farin jini, to amma akan
samu mutum ga kyan amma baida farin jini. to meke haddasa hakan? munsani idan
akace mutum nada kyau ana sonsa sosai kuma anaso hada mu amala dashi, to amma
dakyau ya rasa jama a to wannan yakan shafi abu biyu ko fiye waton rashin iya mu
amana darashin iya magana da sakin fuska yakan hana mutum farin jini.
Wasu kan sinci farinjininsu ta hanyar iyawani Abu wadda ya ksance mai soyuwa ga jama a Sai wannan son abun ya Makalu a jikin wadda yake mu amala da wannan abun kamar wani aiki. Hakanan wasu yadda suka samu farin jini cikin Al uma ta yadda suka kware wajen barkwanci wato bada dariya da salon iya magana na jawo hankalin mutum ko kontar da hankali wadda bai tare dashi yakance dashi sai kaga ana nunasu anakuma labarinsu lungu da sako, ba tareda yayi amfani da wani sirriba.
Rashin farin jini yana jawowa mutum koma baya cikin harkokinsa da kasuwancinsa wadda zai ga ba a kulashi. Misali budurwa ko saurayi wadda yake son aure saiya rasa masonsa.
wannan bidiyo na dauke da bayai kan sirrin farin jini
Don haka mukula akwai abubuwa da dama dake hana mutum sanuwa ko samun farin jini , daga cikinsu akwai a fuska waton rashin ado ga mata ga maza kuma rashin gyaran fuska misali saje ko gemu askin kai abarshi duk kura ba tsabta.
Hakanan rashin sanya sutura masu burge mutane wannan ma yana hana mutum samun farin jini.
Agurguje inaso in bada sirrinnan da zai samarwa mutum da farin jini cikin jama a da kasuwansa, ya samu masoya kowa yaji yana sonsa , harkoki su tafi da kyau.
Don haka ayi kokari aga an aikata wannan sirrin zai taimaka matuka kuma da yardan Allah duk lokaci da zaka bargida zuwa wajen aiki ko shago ko shiga jama a zaka karanta a tsakiyar gida ko a bakin kofan gidan ka kan ka fita a gidan zaka tofa a tafukan hannunka ka shafe fuskarka dashi kayi tafiyarka to insha Allah duk wadda yaganka aranannan sai yaji yana kaunarka da yardan Allah.
Ga surar da za a karanta kafa tara shine. LI iLAFI QURQSHI LI iLAFIHIM.... zuwa karshen sura kafa tara 9 za a tofa tafun hannunka ka shafe fuska dashi shikenan bayawa sai amfani. kullum duk sanda zaka fita ka bargida kayi zakayi mamaki mu ujiza na alkur ani.
Allah yasa mudace.
Rubutu nagaba zan kawo muku bayani kan bakin jini da abinda ke saka mutum yai bakin jini wadda koda yayi sirri bazaiyi tasiriba.
The veil is thinning, and something ancient stirs in the heart of the void. As a devoted follower of lore and legends, I find myself both thrilled and wary of what Blades of the Void promises to unleash. The Prophecies In the echoing silence of the stars, I see heroes rising—warriors bound not just by swords, but by fate. I predict a tale of fractured realms, where alliances are brittle, and betrayal lingers in the shadows. Somewhere in this chaos, a hidden force—perhaps The First Blade—awaits to be awakened. It won’t be strength alone that prevails, but courage, sacrifice, and the ability to choose light when darkness tempts. My Predictions 1. A Dual World System: I foresee a reality split between light and void—a game mechanic that allows shifting between dimensions. 2. Blades With Sentience: The weapons won’t be mere tools, but characters with their own wills, possibly influencing their wielders. 3. The Hero We Don’t Expect: Not every savior will wear armor. Some may f...
The cryptocurrency space is buzzing with excitement as PAWS, a highly anticipated token, is set to launch on the TON Blockchain. Scheduled for listing on 30th December, PAWS is already making waves and attracting attention from both seasoned investors and new entrants to the crypto world. Why PAWS on TON Blockchain? The TON Blockchain, known for its speed, scalability, and security, is rapidly becoming a preferred platform for innovative crypto projects. PAWS leverages these strengths to offer its users a seamless and rewarding experience. Here are some key reasons why PAWS is worth your attention: 1. Major Exchange Listings: On its launch day, PAWS will be listed on major cryptocurrency exchanges, making it easily accessible and increasing its liquidity. 2. Community-Driven: PAWS is designed to empower its community by rewarding early adopters and active participants. 3. TON Ecosystem Integration: Being a part of the TON ecosystem ensures that PAWS benefits from an established and tru...
A cikin shekarun baya, cryptocurrency ta zama wani muhimmin abu a duniya, kuma yana jawo hankalin miliyoyin mutane, ciki har da masu sha'awar saka jari a Najeriya da sauran ƙasashen duniya. A cikin wannan rubutun, zamu tattauna akan yadda cryptocurrency ke aiki, yadda ake trading da kuma yadda zaka fara cin gajiyar wannan kasuwa mai matukar riba. 1. Menene Cryptocurrency? Cryptocurrency na nufin nau'in kuɗin dijital wanda ba a kula da shi ko sarrafa shi ta kowanne babban banki ko gwamnati, yana aiki ta hanyar blockchain technology. Wannan yana ba da damar yin transactions cikin sirri da tsaro. Misalan Shahararrun daga Cryptocurrencies: Bitcoin (BTC): Wannan shine mafi shaharar cryptocurrency a duniya. Ethereum (ETH): Ya bayar da damar gudanar da smart contracts wanda ke ba wa masu amfani damar gudanar da aikin kasuwanci cikin tsaro. Litecoin (LTC): Mafi sauki da sauri fiye da Bitcoin, yana yin aiki da tsarin blockchain mai kama da Bitcoin. 2. Yadda Cryptocurrency Ke Aiki? Akwai...
Comments
Post a Comment