Ilimi kan mafarkai
ILIMI KAN MAFARKI DA ABUBUWANDA YA KAMATA A SANI DON KULAWA DASU
Akwai wasu lokutan mafarki na zamo kila wa kala ma ana mafarki zai iya zamo gaskiya ko ba zai Zama gaskiyaba. Yanada kyau mutum ya rike lokutan da yayi mafarki don tan tancewa na gaskiya, da gane muhimmin mafarki da wadda ba muhimmi ba.
Kasancewa akwai mafarki na gaskiya akwai mafarki na karya.
To menene mafarki na gaskiya?
Shine mafarki wadda mutum yayi cikin lokutan mafarki ma ana cikin ayyanannun lokuta wdda mafarki ke zama gaskiya ciki mai kyau ko mara kyau .
LOKUTA HUDU ANA SAMUN MAFARKI NA GASKIYA CIKINSU .
a._Tsakiyar dare zuwa karshen dare ma ana karfe 1-4 na asubahi , Amma banda lokacin sallan asubahi .
b._mafarki lokacin baccin Rana.
c._mafarki da safe bayan sallan asubahi
.
d._ mafarki a lokacin zafi.
WANNAN LOKUTAN MAFARKI BAI CIKA ZAMA GASKIYABA.
kasan cewan ruhin mutum na shiga wani irin nishadi ko mutum ya kwanta da wani tunani a ransa .
a_mafarki a farkon dare . Kasancewar idan mutum ya kwanta da wani Abu a ransa mai kyau ko mara kyau shine ke fara zuwa masa, wadda kuma wasun basa mafarkin ma a farkon dare sai tsakiya da karshe.
b_ mafarki lokacin sanyi mai sanani mafarki baya zamo gaskiya.
c_ mafarki lokacin da ake shara ruwan sama.
.jpeg)
Comments
Post a Comment