Maganin sammu ko jifa
Asslalaikum ikum iyan uwa barkanmu da warhaka duniya ta baci mutane suna bibiyan mutane da sharri masu yawa wasu basa son shigaban mutum,
Lalle babu gaira babu dalili wasu sai suji basa sonka ko shigabanka,hakan ya haifar da tunani mai muni cikin zuciyarsa wadda idan yanada wata naui na mugunta sai ya nemi nakasaka da ita.
To lalle musani
Kur ani maganine warakane ga dukkan shuta wadda dan adam ke fama da ita.
Hakan yasa malamai sujayi ishara da wannan taimako don neman kariyar Allah subhanahu wata ala daya kare mutum daga sharrin mahassada.
An samo adaisi daga fiyayyen halitta shugabanmu annabi tsira da aminci sun tabbata gareshi, falaki,nasi yana samarda kariyar Allah daga dukkan sharrin massada da sammu.
Don haka ga wadda ke bukatan kariya daga shuta da shutarwan mutum da aljan sai ya lizimci falaki dasi.
wadda ya rabuta suratul flak kafa 100 yasha to in Allah ua yarda sanmu bazai kamashiba, kome sammun mai sammu. Wannan ga masu shan rubutu kenan Allah ya tainekemu ya kuma karemu da sharrin ma sharranta ameen.

Comments
Post a Comment